Pages

Pages

Pages - Menu

Pages - Menu

Pages

Saturday, 6 August 2022

YADDA ZAKA GYARA WAYARKA ANDROID IDAN TAKI TABUWA


 Akwai yanayin da Zaka shiga Wayarka ta makale Ko taki tabuwa ,

Saika rasa yadda zakayi da ita musamman wacce ba'a cire batirinta 

Gashi ba damar ka kashe ta ko ka taba ka kashe ta ta Sanso dinta  ko cire Batir,

Kawai ka danne makunnar kada ka daga sai kaga ta dauke zata dawo da kanta  insha Allahu Matsalar ta kauce.

No comments:

Post a Comment