Wasu lokutan zaka kira budurwarka tsahon kwanaki Amman kaga Number Busy ko ta katse taki shiga to ga yadda zakayi
Ta shiga kasa #31# a farkon Number da zaka kira indai Wayar ba a kashe take ba
Zata shiga koda an saka Numbarka a blacklist misali #31#08036.......
Zaka iya yi ba iya a kan budurwarka ba
No comments:
Post a Comment