Yadda zaka nemi aikin zaɓe na wucin gadi wato INEC Ad-hoc staff recruitment 2022
An buÉ—e portal dinne ranar 14 ga watan Tara wato 14 September 2022 , sannan za a rufeshi ranar talatin ga watan sha É—aya wato 30 November 2022.
Kuma rukunin aikin ya kasu kashi hudu ne kuma ko wanne da kalan matakin da ake buƙata kafun ka nemi wannan aiki wanda za suyi aiki na wucin gadi sune kamar haka:
1. SPOs- (Supervisory Presiding officers) shi wannan shine na farko wanda manya a aikin gwamnati ko na alumma suke cikewa wanda sai kakai GL10- GL14 koh kuma ma aikatan waÆ´annan hukumomi wadanda suka cancanta a NYSC, NOA da kuma NIMC. Harma da ma aikatan INEC din ita kanta
2. POs. APOs (I,II,III) (Presiding officers)na biyu shine POs da kuma matainakinsa na daya dana biyu dana uku matakin da ake buÆ™ata domin cike wannan abun shine:- waÉ—anda suke service yanzu wato Cops members waÉ—anda suke bautar Æ™asa kenan da kuma wanda sukayi sukayi bautar kasan suka gama a shekarun 2018, 2019, 2020, dakuma 2021 sai kuma É—alibai da suke karatu a makarantin gaba da secondary kamar University, polytechnics da college of education da daisauransu na jaha kona É wamnatin tarayyan. Sannan MDAs ma aikatansu na dindindin wanda suke da OND ko kuma GL07- GL10.
3. RAC Managers (Registration Area)sukuma shugaban maƙarantin RAC koh ma aikatansu daga level GL07 zuwa sama
4. RATECHs (Registration Area Technicians) shi wannan ma aikatan INEC ta ɓangaren ICT sune zasuyi wannan aikin sai kuma ƴan bautan ƙasa da suke service a wannan ma aikatan ta INEC
WaÉ—annan sune matakai guda hudu da za a É—ibi daya aciki
1 comment:
Tnx
Post a Comment