SANARWA! SANARWA!!
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta k'asa, NDLEA zata buɗe Recruitment Portal na ɗaukar sabbin ma'aikata, A ranar Lahadi 12 ga watan Maris ɗin 2023 idan Allah ya kai mu, Sai ku zauna cikin shiri ga Link ɗin nan
www.recruitment.ndlea.gov.ng
Allah Ta'ala ya bawa masu raba sa'a, Ƴan uwa dan Allah a sanar da matasan mu maza da mata domin su gwada ko Alluh zai sa su da ce.
Allah ya baiwa masu rabo sa'a
No comments:
Post a Comment