Wannan shafin An kirkireshi domin koyar da Technology a yaren Hausa
Pages
▼
Pages
▼
Pages - Menu
▼
Pages - Menu
▼
Pages
▼
Monday, 18 August 2025
AN BUDE SHAFIN YIN RIGISTAR KATIN ZABE (VOTERS CARD)
Yanzu Haka An Bude Yin Rijistar Katin Zaɓe A Yanar Gizo (Internet) Zaku Iya yi Kuyiwa Ƴan Uwanku, Wanda yake da matsala ta gyaran suna ko Date of Brith Duk zai iya gyarawa.
No comments:
Post a Comment