*Ma'aikatar SMEDAN tare da hadin Gwiwar Bankin Musumci wato JA'IZ BANK, Sun bude shafin neman bashi ta hanya mafi sauki domin fara kasuwanci ko kuma biyan kudin makaranta da dai sauran su*,
*Bashin ya fara daka 10,000,00 zuwa 500,000,00 ko kuma daka 50,000,00 zuwa 2.5millions*
*Wannan bashin suna badashi akan lokaci matukar ka cika ka'idoji*
*Ga link nan a kasa domin cikewa*,
*NB- Idan kuma cike maka za'ai, ba kyauta bane*,
https://smedan.gov.ng/
No comments:
Post a Comment