Kada mu manta gobe 15 ga watan Oktoba 2023 hukumar yan sanda zata bude website din ta na daukar sababbin ma'aikata
Wannan shine link din
www.apply.policerecuitment.gov.ng
Sannan
2023 Police Recruitment ya kaso gida biyu akwai .
General Duty -: tsakanin dan shekara 18 zuwa 25 maza da mata hukuma take bukata .
Specialist Astisan:- tsakanin dan shekaru 18 zuwa 28 hukumar tana neman mutanan da suka iya sana'nar hannu ko ince aikin hannnu ga kadan daga cikin sunayen ayyukan hannu .
1) Driver
2) Mechanic
3) welder
4) Painter
5) Plumber
6) medical
7)Band Section
8) Veterinary
9) Electricians
10) Marine
11) Communication/Info Tech.
12) Carpenters.
Ka tabbatar da cewa ka samu certificate wato shaidar da zata nuna cewa ka iya aikin ko sana'ar idan ka samu aikin dan sanda babu ruwanka da zuwa kamo masu laifi ko zuwa wani operation duk babu ruwanka dasu.aikin da hukumar ta dauki ka akai shi zakayi baka ba fita operation .
No comments:
Post a Comment