Kafin Ka Samu Sabon Tallafin
Bashi Na OBSL Daga Bankin Nirsal
Ya Zama Dole Kasan Wannan
Yadda Zaka Nemi Sabon Tallafin Bashi Daga Nirsal
Microfinance Bank mai Suna OBSL
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da
fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamar yadda kuka sani Nirsal microfinance sun fitar da
wani sabon shirin bayar da tallafin bashi mai suna OBSL
wato on balanced sheet lending ga manoma da Æ´an kasuwa
harma da ma aikata wato Æ´an salary
Kafin samun wannan bashin akwai abun daya zama dole
saikun mallaka, wato Account number na bankin nirsal.
Domin mallakar account number na bankin nirsal sai kuyi
download na Application dinnan
Bayan ka shiga sai kayi download dinsa sannan sai kayi
installa ka budeshi sai kayi Register kabi step step har ka
kammala.
Bayan ka kammala zasu baka account number, saika dauko
ka dawo kazo ka nemi bashin.
No comments:
Post a Comment