Yadda Zaka Nemi Sabon Tallafin
Bashi Daga Nirsal Microfinance
Bank mai Suna OBSL
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da
fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Nirsal microfinance sun fitar da wani sabon shirin bayar da
tallafin bashi mai suna OBSL wato on balanced sheet
lending ga manoma da Æ´an kasuwa harma da ma aikata
wato Æ´an salary
Hukumar bankin Nirsal microfinance Bank sun fitoda wani
sabon tsarin karɓan bashi mai suna OBSL on balanced
sheet lending
In baku mantaba kwanakine bayana munnkawo muku wasu
sabbin bashi da Banking na Nirsal microfinance suka buÉ—e
irinsu Petty cash flow now now, salari advance Salad da dai
sauransu amma dukka mukace zaka iya apply É—insune
kawai offline ma ana zakaje bankin ka cike form sukuma su
duba yiyuwar baka wannan loan É—in ar mutane suke
tambaya yaza ayi su cike wannan loan É—in online
To yanzu bankin Nirsal microfinance ya saukaƙewa mutane
wannan hanya domin zaka iya neman dukkan basusukan da
suke bayarwa ta online batareda kaje bankin nasu bah
Menene tsarin OBSL wato on balanced
sheet lending
OBSL wani tsarine da bankin suka fito dashi na bada bashi
kai tsaye wato su bankin a ƙashin kansu auke bada wannan
bashin ta hanyar kuÉ—in customer wato abokan
kasuwancinsu da suke ajiya a wannan bankin batareda
haÉ—in kan Gwamnati koh CBN ba wannan bashine mai
zaman kansa yadda sauran banki zasu baka bashi ka biya
haka suma wannan zasu baka bashi kuma saika biya domin
ba bashin Gwamnati bane na bankine
Tsarukan da suke cikin OBSL
1.NMFB SME wannan shi bashida ake bawa wanda dama
suna cikin kasuwancin kaman irinsu masu saida kayan
abinci, kayan wuta, wayoyi da sauransu sannan kada ya
wuce shekara É—aya
2.PETTY cash now now wannan bashine da ake bawa
kananun Æ´an kasuwa misali kaman masu tura baro saida
manja irindai kananun sana anan. Sannan shima shekara
É—ayane maximum
3.Salary advance facility shikuma wannan nasamu É—aukan
salarine koh suke aiki ake biyansu wata wata toh zana cire
kuÉ—inne acikin salarinsu da kaso 1 biya 3 na salarin nasu
kuma kada ya haura wata uku wato kwana 90
4.Consumer Asset Finance Facility shi wannan idan kana
salary ko kaiÉ—an kasuwane zaka iya cike wannan loan É—in shi
ana bada kayane kayan gida koh na wuta irinsu AC
dasauransu sannan ka biya kuÉ—in a hankali har tsawon wata
24 wato shekara biyu
5.Agricultural Finance Facility AFF wannan kuma daga ji
kasan na manomane wanda suke mona koko kiyon dabbobi
dadai abunda ya shafi mona da kiwo gaba É—aya
Domin Neman Wannan tallafin bashin Danna Apply Loan
Dake kasa
https://obl.nmfb.com.ng/
Allah ya bada sa’a
No comments:
Post a Comment